Shugaban Sojojin Najeriya
Tsohon hafsan sojojin kasa kuma tsohon minista, Laftanal Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bayyana cewa akwai makarkashiyar da Amurka ke shiryawa Najeriya.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede ya ce ba a yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya ce gwamnati na daukar matakan yaki da ta'addanci.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin girma ga Manjo Janar Abdulsalam Bagudu Ibrahim, wanda ya taba zama mukaddashin hafsan sojojin kasa.
Kanal Mohammed Ma’aji, tsohon mai ba tsohon gwamna Timi Sylva shawara kan tsaro, na cikin wadanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin mulki a Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan bindiga yayin wani artabun da suka yi a jihar Kano. Sojojin sun kuma kwata kayayyaki.
A labarin nan, za a ji cewa kusan kwanaki takwas bayan jami'an tsaro sun kai samame gidan Timipre Sylva, ba a sako 'danuwansa da direbansa da aka kama ba.
Hukumar leken asiri ta gano N11bn a asusun wani kanal da ake zargi da hannu a yunkurin juyin mulki, lamarin ya kara tsananta bincike kan lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron kasar nan ta yi sauye-sauye da dama, inda aka canjawa manyan sojoji akalla 67 wuraren aiki bayan nada hafsoshin tsaro.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa jami’ai biyu sun tsere bayan sun shiga cikin jerin wadanda ake zargi da shirin juyin mulki da nufin kifar da gwamnati.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari