Shugaban Sojojin Najeriya
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wani kauyen jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun tattara mata da kananan yara zuwa daji yayin harin da su ka kai.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a su ka gamu da iftila'in harin 'yan bindiga a jihar Zamfara a wani harin ba zata da 'yan bindiga su ka kai zuwa Gusau.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kara jaddada kudirnta na tabbatar da kawar da matsalar Boko Haram da ta addabi jama'a a Najeriya.
Tsohon janar din soja, Ishola Williams, ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata 6.
A jihar Bauchi, dan sanda ya harbe soja yayin takaddama kan wata motar da ake zargin tana dauke da ma’adanan da aka hako ba bisa ka'ida ba a garin Futuk.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa a lokacin Muhammadu Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce sama da kungiyoyin 'yan ta'adda na aiki a Najeriya, Afrika.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta fito ta yi bayani kan maganganun da ke cewa babban hafsan sojoji, Janar Christopher Musa, ya bukaci 'yan Najeriya su dauki makami
Janar Christopher Musa ya ce ana ci gaba da bibiyar masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya, inda hukumomin tsaro da NFIU ke bin sawun kuɗaɗensu.
Buratai ya ce Najeriya na bukatar matakin kulle irin na COVID-19 domin kawar da ta’addanci, tare da haɗin kai, wayar da kai da tsare-tsaren dogon lokaci.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari