
Hotuna kyawawa







Wani mutumi ya baje kolin gidan da ya kerawa kansa a TikTok kuma bidiyon ya yadu. Mutumin da ya gaji da biyan haya ya sha ruwan yabo da jinjina a wajen jama'a.

Wani dan gajeren bidiyo ya nuno gida mai dakuna uku da ake biyan naira miliyan 2 kudin haya duk shekara ya haddasa cece-kuce. Mutane da dama sun yaba tsarinsa.

Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno sauyawar wasu masoya biyu wadanda suka shiga daga ciki a kwanan nan. Jama’a sun yi martani daban-daban a kai.

Wani matashi dan Najeriya ya sanya farin ciki a zuciyar wani tsoho da ke tuka baro bayan ya kashe masa kudi tare da cika shi da kayan masarufi irin su shinkafa.

Wani hoton amaryar Oba Elegushi, Hadiza Adesola Elegushi sanye da abayar naira miliyan 2.9 ya yadu a soshiyal midiya. Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu.

Wata mata da ta kai bango ta wallafa bidiyon yadda karamar diyarta ta hargitsa masu falo sannan ta yi wa kanta matsuguni a cikin durowan bayan ta baza komai.
Hotuna kyawawa
Samu kari