Shehu Sani
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sano ya yabawa gwamnatin tarayya bisa ƙarin alawin ƴan NYSC, ya ce kamata ya yi na mata ya ɗara haka zuwa N100,000.
Akalla mutane 10,000 ne da ke goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a ranar Litinin.
A wannan labarin, tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa matakin da jami'an DSS su ka dauka na kutse ofishin SERAP bai dace ba.
Sanata Shehu Sani ya yi martani bayan murabus din hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale a yau Asabar 7 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce a ganinsa ya kamata ƴan Arewa su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya a zaɓen 2027.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya nanata cewa yana nan kan bakarsa cewa N21m aka biyan kowane sanata a majalisar dattawa ta 10.
Hukumar tattara kudaden shiga da kasafin kudi (RMAFC) ta yiwa Sanata Shehu Sani martani kan albashin sanatoci. RMAFC ta jero kudaden da ake turawa 'yan majalisar.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi magana kan rikice-rikicen da aka samu sakamakon zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana hanyar da za a iya tsige shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio daga mukaminsa.
Shehu Sani
Samu kari