Shehu Sani
Rt. Hon. Aminu Shagali ya roki Yusuf Zailani da Sanata Uba Sani suyi sulhu. Shagali ya shiga tsakanin Jiga-jigan APC dake rikici, yana neman a samu ayi sulhu.
Abokan hamayyarka za su bi diddigin rayuwarka ta baya da tarihin iyayenka don samo abin suka, idan babu su kirkiro wanda za su gayawa jama'a ba. Idan ke mace ce
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce 'yan majalisar wakilai suna tsoron shugaba Muhammadu Buhari, shiyasa suka soke gayyatar da suka yi masa.
Tsohon sanatannan, Sanata Shehu Sani, ya bai wa jami'an tsaro hanyoyin kulawa da makarantu a arewacin Najeriya.Ya bayar da shawarwarin ne a shafinsa na Twitter.
Sanata Shehu Sani ya nuna cikakken goyon bayansa a kan auren da aka kulla tsakanin matashi dan Kano da amaryarsa Ba'amurkiya, ya ce Musulunci ya yarda da hakan.
Shehu Sani ya fito shafin Twitter ya ce garkame iyakokin kasar nan da aka yi bai tsinana komai ba, yace dDuk da rufe iyakokin da aka yi, har gobe ba wata riba.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, a ranar Alhamis, ya caccaki shugaban rundunar sojin kasa, Lt. Janar Tukur Buratai, akan maganar ta'addanci.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya yi wa ɗan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat's martani kan iƙirarin da ya yi na cewa tsohon shugaban
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya shawarci matasan Najeriya da su daina shiga zanga-zangar #EndSARS tare da yin kashedin cewa ƙungiyar Boko Haram, wadda t
Shehu Sani
Samu kari