Cocin Anglican
Wani Fasto mai suna Meshack Aboh ya shawarci maza musamman Kiristoci da su auri mata fiye da daya saboda hakan na kara tsawon rai, ya ce yanzu haka matansa biyu
Fafaroma Francis ya roki kasashen duniya da su shiga tsakani don zaman lafiya bayan ECOWAS ta ki amincewa da tsarin ba da mulki na sojojin Jamhuriyar Nijar.
Fasto ya sa an kama wani matashi bayan ya fada masa cewa ya taba satar kudin baiko N450,000, Faston ya ce sai 'yan uwansa sun biya kudin kafin ya sake shi.
Hukumar 'yan sandan ta bayyana cewa jami'an sashin tattara bayanan sirri sun damƙe Yusuf Usah bisa zargin hannu a harin da aka kai wa Ayarin babban fasto a Edo.
Kotun majistare da ke Akure cikin jihar Ondo ta daure wani Fasto shekaru biyu a gidan gyaran hali bisa zargin fasa shago da kuma yin sata a Iwaro Oka Akoko.
An shiga jimami a cocin The Evening Church da ke a birnin Uyo na jihar Akwa Ibom, bayan mutuwar babban Faston cocin, Runcie Mike, wanda ya mutu ranar Asabar.
Yanzu muke samun labarin yadda wani fitaccen malamin addinin kirista ya fadi a wani filin jirgin saman da ba a bayyana ba a Najeriya. Bidiyonsa ya yadu sosai.
Wasu barayi da ba a san ko su waye ba, sun tafkawa kiristocin duniya gagarumar sata ta wani kuros na Fafaroma Benedict XVI, mai ɗumbin tarihi a wata coci da ke.
Kotu ta yankewa shugaban cocin Altar of Solution and Healing Assembly da ke jihar Ribas, Chidiebere Okoroafor, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe mutum 3.
Cocin Anglican
Samu kari