Cocin Anglican
Shahararren Fasto a Najeriya, Oscar Amaechina ya bayyana yadda malaman addini ke taimakawa rashin tsaro inda ya ce su na koyarwa ne don neman kudi da suna.
Shugaban cocin Trinity House da ke birnin Legas, Fasto Ituah Ighodalo, ya bayyana cewa albashin farko kamata ya yi a rika ba ubangiji gabadayansa.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), ta bankado wata kungiyar addini da ke taimakawa barayi wajen karkatar da kudaden sata.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina ya bayyana yadda ya hakura da zuwa coci saboda Fasto ya zagi Buhari a birnin Tarayya Abuja.
Wani limamin coci, Fasto Anosike ya nemi mabiya cocinsa da su ba shi dukkan albashin su na watan Janairu don neman albarka a 2024. Ya daukar masu alkawari.
Masarautar Benin ta yi karin haske kan ziyarar da dan sarkin Kano Yarima Isah ya kai babbar cocin Benin don taya Sarki Ewuare II murnar sabuwar shekara.
Shahararren Fasto a Najeriya, Enoch Adeboye ya yi hasashen abubuwan da za su faru na wahala kafin samun sauki a sabuwar shekarar 2024 da za a shiga.
Shahararren Fasto Philip Goodman ya yi hasashen abubuwan da za su faru a 2024 da suka hada da zuwan Yesu da karyewar farashin man fetur da sauransu a kasar.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Cocin Anglican
Samu kari