Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai amince da dukan mata ba, yana mai kira ga malamai da gwamnati su kawo karshen cin zarafin mata da ake yi a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai ji daɗin rashin zuwan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu giɗan gwamnatin Kano ba lokacin da ya je ta'aziyyar Aminu Ɗantata.
A jiya Juma'a 18 ga watan Yulin 2025, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci bude sabon masallacin Jumu’a a Zawaciki da ke jihar Kano.
Irahim Sheikh Dahiru Bauchi ya ce Shehi ba shi da akidar cewa Sheikh Ibrahim Inyass na bayyana a bango ko bishiya. Ya ce Sanusi II ba Khalifan Tijjaniyya ba ne.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya umarci saukar da tuta kasa-kasa a fadarsa da ke Kano domin nuna alhini kan rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Goggo Ummahani da Yaya Jidde, iyalan gidan Sarkin Kano Sanusi I, sun rasu, inda Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya jagoranci sallar jana’izarsu a Kano.
Shugaba Bola Tinubu, shugabanni a Najeriya, yan siyasa da kuma sarakuna sun halarci jana'izar da aka gudanar da yammacin jiya Talata inda Sanusi II bai samu zuwa ba.
Wasu daga cikin ma’aikatan fada tara sun shigar da kara a kotu kan korarsa daga gidan fadar Sarki Sanusi II da rusa gidajensu ba tare da izini ba a Kano.
Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi ya halarci gasar wasan polo da bankin Access ya shirya na 2025 a ƙasar Ingila, ya haɗu da Thomas Tuchel.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari