Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta fara samun nasara a kan wasu daga cikin mutanen da ake zargin suna da hannu a wajen rikicin Kofar Kudu.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna danuwa kan yadda aka yi fada a fadar Sarki Muhammadu Sanusi duk da akwai jami'an tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da barkewar hatsaniya tsakanin magoya bayan Sarki Muhammadu Sanusi II da na Aminu Ado Bayero.
Masarautar Kano ƙarkashin jagorancin Muhammadu Sanusi II ta zargi Magoya bayam Aminu Ado Bayero da kai hari fadar Kofar Kudu, inda suka lalata kofar shiga.
Bayan barkewar rigima tsakanin masoyan Sanusi II da Aminu Ado, wasu jami’an fada da iyalansu sun sha ruwan ihu yayin da aka zargi ’yan daba da balle rufin gidajensu.
Wasu da ake zargin ƴan daba ne sun jefa duwatsu fadar Sarkin Kano da ke unguwar Kofar Kudu, wacce Muhammadu Sanusi II ke zaune, sun ɓsta kayayyaki.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa ya zama dole lauyoyi su koyi amfani da fasahar zamani idan suka son aikinsu ya tsira.
Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya samu damar yin jawabi a matsayin babban mako na musamman a taron kasuwanci na NBA-SBL.
A karon farko bayan fara rigimar sarautar Kano, sarakunan da ke hamayya da juma, Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II za su haɗu a birnin Madinah.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari