Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce nan gaba kaɗan zs ake sa ranar da za ayi wa hakimin Bichi rakiya zuwa masarautarsa cikin lumana.
Tawagar masarautar Bichi ta kai ziyara ga mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ta jaddada goyon baya ga naɗin sabon hakimi, Munir Sanusi.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce hat yanzun masarautar ba ta da masaniya kan maƙasudin kewaye fada da jami'an tsaro suka yi.
Yayin da ake cigaba da rigima kan sarauta a Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nuna takaici kan yadda ake kwatanta jihar tana dauke da sarki biyu da kuma gwamna biyu.
Sanata Shehu Sani ya ce mai kamata Sanusi II ya rika kira da mata da miji su rika rikici da marin juna ba. Ya ce su yi hakuri idan sun samu sabanai a tsakaninsu.
Malamin Musulunci, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya caccaki Sarki Muhammadu Sanusi kan kalamansa da ya ce idan miji ya mari mace ta rama nan take.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya koka kan yawan cin zarafin mata. Ya wannan ba koyar ce ta addinin musulunci ba. Sarkin ya ja kunnen masu cin zarafin mata.
Kano ta samu sabon AIG na ‘yan sanda a makon nan. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda.
Rahotanni sun ce jami'an tsaro sun samu bayanan sirri cewa yan garin Bichi na shirin wargaza bikin nadin hakimi a garin wanda shi ne ake zargin dalilin daukar mataki
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari