Bikin Sallah
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kira da a cigaba da tausayawa talaka a sakon shi na barka da sallah bayan gama azumin 2025.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya yi rabon shanu ga mambobin jam'iyyar APC a jihar domin murnar bukukuwan karamar Sallah na 1446AH.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal na shekarar 1446AH. Za a yi karamar Sallah ranar Lahadi.
Kasar Saudiyya ta bayyana ranar da za a gudanar da Sallah karama. Hakan na zuwa ne bayan an kammala duban watan Shawwal na shekarar 1446 bayan Hijira.
Sheikh Jabir Maihula ya yi bayani kan hukunce-hukuncen da suka shafi zakkar fidda kai (zakatul fitr) a musulunci. Ya fadi yadda ake ba da ta da wadanda ake ba.
Malamin Musulunci, marigayi Dr Ahmad Bamba BUK ya yi bayanin yadda ake rama sallar Idi idan mutum ya makara da hukuncin sallar Idi a gida ko a masallaci
Yayin da ake shirye-shirye da murnar ƙaramar sallah, a kan samu waɗanda kw aikata kuskure da ɗashin sani ko mantuwa, mun tattaro maku kura-kurai 5.
Mai alfarma. Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya umarci musulmin Najeriya da su fara neman watan Shawwal a yammacin Asabar, 29 ga Maris, 2025.
Kwamitin ganin wata ya bayyana lokutan da fadar sarkin musulmi ke duba ganin watan ƙasashen gabas kamar Saudiyya ko da ilimin falaki ya nuna ba za a ga watan ba.
Bikin Sallah
Samu kari