Sabon Farashin Man Fetur
Yan Najeriya sun fara sayen litar fetur a kasa da N900 kwanaki kadan bayan Dangote ya yi wa yan kasuwa rangwamen N30 a rumbunan ajiya, NPCL ya bi sahu.
A watan Yunin 2025, sayar da man fetur ya ragu zuwa lita biliyan 1.44, yayin da jihar Legas ta fi kowa samun man. NMDPRA ta ce za ta inganta rarraba mai a ƙasar.
Matatar mai ta Alhaji Aliko Dangote ta sanar da rage farashin litar man fetur. Rage farashin litar.man fetur din ya shafi 'yan kasuwa da suke dillancinsa a Najeriya.
Shugaban kunguyar IPMAN na ƙasa, Abubakar Garima ya tabbatar da cewa matatar Ɗangote ta kara N30 a farashin kowace lita da take sayarwa ƴan kasuwa.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya sauke farashin man fetur a gidajen mansa da ke Legas da Abuja kwanaki biyu bayan ƙarin da ya yi a biranen biyu.
Rahotanni daga gidajen man NNPCL da ke jihar Legas da Abuja sun nuna cewa an samu ƙari a farashin kowace lita ɗaya ta man fetur yau Litinin, 4 ga watan Agusta.
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
Bayan shirin Aliko Dangote na fara rarraba mai kai tsaye, Ƙungiyar dillalan mai ta NOGASA ta ce hakan zai iya haddasa karancin man fetur a ƙasar.
Alhaji Aliko Dangote zai saka matatar shi a kasuwa domin 'yan Najeriya su mallaki hannun jari. Ya ce yana da burin gina Najeriya wajen zuba kudin shi a kasar.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari