Sabon Farashin Man Fetur
Bincike ya nuna cewa an samu tashin kudin jigilar man fetur daga kasashen ketare zuwa Najeriya da kashi 46.8% wanda hakan yasa gwamnatin tarayya dawo da tallafi.
An samu tashin farashin man fetur a wasu gidajen mai a jihar Lagos. Kungiyar IPMAN ta ce kamfanin NNPC ya gaza samar da wadataccen mai ga yan kasuwa.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Malam Isa Yuguda ya ce shugaba Bola Tinubu ba shi da laifi kan wahalhalun rayuwa da yan Najeriya ke ciki a halin yanzu.
Babban shugaban gudanarwa (CEO) na TotalEnergies, Patrick Pouyanne, ya bayyana cewa, Najeriya ce ta fi dacewa da aikin, amma Angola ta fi ta kyawawan tsare-tsare.
A yayin da ya ke kokarin karkatar da akalar Najeriya daga dogara da amfani da man fetur zuwa makamashi, Bola Tinubu ya aiwatar da abubuwa uku da za su cimma hakan.
Cibiyar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana yadda farashin kayayyaki ya haura sama a watan Afrilu duk da cewa farashin dala ya sauka a watan sosai.
A bisa kudurinsa na tabbatar da tsaron makamashi, da rage tsadar man fetur, Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin sayen motocin da ke amfani da gas din CNG.
Sakamakon karin kudin fito da masu depo-depo suka yi, kungiyar dillallan mai ta kasa, ta sanar da karin kudin man fetur a gidajen mai da ke fadin kasar.
Hamza Al-Mustapha ya ce duk wanda ya taba fetur, zai yi wahala ya dade a mulki. Miyagun harkar fetur sun fi karfin masu mulki, ya kuma ce ayi hattara da IMF.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari