Sabon Farashin Man Fetur
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya bayyana cewa ba Gwamnatin Bola Tinubu ce ta kirkiro harajin fetur ba kamar yadda ake yadawa.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana rashin amincewa da harajin 5% da gwamnatin tarayya ke shirin kakaba wa kayan man fetur.
Kungiyar dillalan mai Najeriya ta PETROAN ta sanar da dakatar da daukowa da rarraba man fetur na kwana uku a Najeriya baki daya daga 9 ga watan Satumbar 2025.
A shekarar 2026 sabon harajin shugaba Bola Tinubu na 5% zai fara aiki a Najeriya. Harajin zai shafi 'yan kasuwa, ma'aikata, malamai dalibai da duk 'yan Najeriya.
'Yan Najeriya za su fara biyan ƙarin harajin kashi biyar cikin ɗari a kan kowace litar man fetur da sauran kayayyakin mai da suka saya daga watan Janairun 2026.
Legit Hausa ta tattaro bayanai game da tasirin matatar man Dangote ga tattalin arzikin Najeriya da kuma irin kalubalen da tasirin ke fuskanta a Kudu da Arewa.
Shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Bayo Ojulari, ya ce wasu kusoshi a fannin fetur da gas na barazana ga rayuwarsa saboda yana shirin gyara matatun mai.
NNPCL ya ce ya gano cewa akwai kungiyoyin kasashen waje da ke da hannu a satar man Najeriya, yana mai cewa haɗin kai da hukumomin tsaro, ya sa samar da mai ya karu.
Matatar Alhaji Aliko Dangote, A A Rano da Aiteo sunn daidaita farashin man fetur zuwa N823 daga N821. Hakan na zuwa ne bayan samun karin farashin danyen mai.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari