Sabon Farashin Man Fetur
Matatar mai ta Alhaji Aliko Dangote ta sanar da rage farashin litar man fetur. Rage farashin litar.man fetur din ya shafi 'yan kasuwa da suke dillancinsa a Najeriya.
Shugaban kunguyar IPMAN na ƙasa, Abubakar Garima ya tabbatar da cewa matatar Ɗangote ta kara N30 a farashin kowace lita da take sayarwa ƴan kasuwa.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya sauke farashin man fetur a gidajen mansa da ke Legas da Abuja kwanaki biyu bayan ƙarin da ya yi a biranen biyu.
Rahotanni daga gidajen man NNPCL da ke jihar Legas da Abuja sun nuna cewa an samu ƙari a farashin kowace lita ɗaya ta man fetur yau Litinin, 4 ga watan Agusta.
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
Bayan shirin Aliko Dangote na fara rarraba mai kai tsaye, Ƙungiyar dillalan mai ta NOGASA ta ce hakan zai iya haddasa karancin man fetur a ƙasar.
Alhaji Aliko Dangote zai saka matatar shi a kasuwa domin 'yan Najeriya su mallaki hannun jari. Ya ce yana da burin gina Najeriya wajen zuba kudin shi a kasar.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur kasa da na matatar Dangote da kamfanin NNPCL. Hakan na zuwa ne yayin da aka fara maganar hana shigo da fetur.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari