Rochas Okorocha
Zaku ji cewa Gwamna Ibikunle Amosun ya nuna cewa babu shakka Adams Oshiomhole bai yi adalci a Jam’iyyar APC ba inda kwanan nan ne wani Gwamna yayi karin haske game da abin da ke faruwa a APC bayan ya gana da Shugaban kasa.
Sai dai tun bayan wannan hukunci na babbar kotun tarayya, sai rikicin nasu ya dauki sabon salo, inda Mista Eze madumere ke ikirarin har yanzu shine mataimakin gwamnan jahar Imo, shi kuma Gwamna Rochas na ikirarin cewa abin gama ya
Za ku ji cewa Gwamna Okorocha ya nada sabon SSG a Jihar Imo. Rochas Okorocha zai nada kwamishinoni kusan 7 kwanan nan bayan ya kori wasu 13. Kwanakin ‘Yar uwar sa Gwamnan ta zama Kwamishina lokacin da nada sababbin mukamai.
A yayin da hankoron kujeru na majalisar dattawa ta zamto ruwan dare a tsakankanin gwamnonin kasar nan da suka kammala wa'adin su na shugabanci a jihohinsu, NAIJ.com muku jerin wasu gwamnoni biyar dake neman sharar zagon na rayuwa.
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Imo ta gurfanar da tsohon kwamishinan kasuwanci da masana'antu, Best Mbanaso a kotun Majistare a jiya Litinin bisa zarginsa da aikata laifuka 11 masu alaka da zamba, sata da lalata gidajen man fetur
Duk da ina ganin girman gwamna Rochas amma dole fadi cewar baya yiwa jam’iyyar APC adalci. Bai kamata ya yi kokarin dorawa uwar jam’iyya alhakin lalacewar dangantaka tsakanin sad a jagororin jam’iyya a jihar sa ba. Yin hakan ba da
Saura kadan ayi jina-jina wajen zaben da aka shirya na shugabannin Jam’iyyar APC a kananan Hukumomi inda Mataimakin Gwamna da Sanata Benjamin Uwajumogu da kuma wani tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Jude Ejiogu su ka sha da kyar.
Tattaunawar da har ya zuwa yanzu ba'a bayyana makasudinta ba, amma sai dai na kyautata zaton ziyarar na da nasaba da zaben da ake shirye-shiryen gudanarwa na shugabancin jam'iyyar na kasa da kuma batun sake tsayawa takarar shugaba
“Ina jinjina ma ma’aikatan jihar Imo bisa kokari da jajircewa da suke nunawa, duk da kalubalen tsaro, karancin albashi da rashin kayan aiki da suke fama da shi, ina sane da matsalolinku da bukatunku, don haka zan fara biyan ku kud
Rochas Okorocha
Samu kari