Yan fashi
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Ma'aikatar shari'a ta Kano ta tafka asara bayan masu zanga-zanga sun kutsa cikinta tare da sace muhimman abubuwa daga cikin akwai kudi masu yawa da bindigu.
Rundunar 'yan sandan Kogi ta tabbatar da cafke wani jami'inta, Sufeto Aminu Mohammed bisa zargin fashi da satar mota tare da kokarin sauya mata launi.
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da cewa an yi kutse a lambar wayar Gwamna Ademola Adeleke inda ta gargadi jama'a su yi hankali da duk wani taimako da za a bukata.
Gwamnatin Kano ta maka wasu jami'an 'yan sanda guda uku a gaban kotu bisa zargin aikata fashi da makami a jihar, inda su ka yi fashin N322m, an mayar da wasu
Rundunar ‘yan sanda ta cafke wasu mutane hudu da ake zargi da kashe wani Birgediya Janar Uwem Udokwere mai ritaya a gidansa da ke Abuja a ranar Asabar.
Rundunar 'yan sanda a birnin Abuja ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ƴan fashi ne sun yi ajalin Burgediya-janar mai ritaya a birnin da tsakar daren yau Lahadi.
Rahotanni sun ce wasu mazauna karamar hukumar Abaji da ke babban birnin tarayya Abuja sun kona gawar wani da ake zargin dan fashi da makami ne a ranar Alhamis.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke wasu mutane 19 da ake zargi da aikata mugayen laifuka iri daban-daban a jihar, ciki har da fashi da makami da satar mutane.
Yan fashi
Samu kari