Jihar Rivers
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta kara yin kira ga Gwamna Sim Fubara da aka dakatar da ya baro jam'iyyar PDP, ta ce za ta tarbe shi hannu bibbiyu.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya katse hutunsa a kasashen waje yayin da ake shirin mayar da Siminalayi Fubara kan kujerarsa.
Mulki na shirin sake sauya hannu a jihar Rivers. Gwamnatin jihar ta sanar da fara shirin mika mulji daga hannun shugaban riko zuwa ga Gwamna Siminalayi Fubara.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Rivers, Tonye Cole, ya yi kira ga ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, da ya bar jam'iyyar PDP.
Binciken hukumar NSIB ya gano cewa wasu matukan jirgin saman Air Peace sun sha giya da kwayoyi kafin sauka. Lamarin ya tayar da hankalin fasinjoji 103.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa watau NARD ta koka kan yadda ake cika wa mambobinta aiki a asibitocin gwamnati bayan rasuwar wani likita a Ribas.
Rundunar ’yan sanda ta Rivers ta yi karin haske game da cin amanar da yan mata ke yi wa samari inda ta tabbatar da haka na iya kaiwa mutum gidan gyaran hali.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Rivers, Tony Okocha ya ce jam'iyyar APC za ta yi aiki da Siminalayi Fubara idan ya dawo mulki a watan Satumbar 2025 da muke ciki.
Jam'iyyar APC ta samu nasara a zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Rivers. APC ta lashe zabe a karamar hukumar da Gwamna Siminalayi Fubara ya fito.
Jihar Rivers
Samu kari