Jihar Rivers
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yabawa Gwamna Fubara inda ya ce ya jajirce wurin tabbatar da samun cigaba a jihar Rivers da yankin Neja Delta.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na jihar Rivers, Tony Okocha, ya bayyana cewa muilkin jihar zai dawo hannunsu. Ya nuna cewa jam'iyyar za ta lashe zaben 2027.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce, rundunar sojojin Nigeriya ta bayyana dalilin tsare wani matashin dan jarida mai binciken kwa-kwaf, Fisayo Soyombo a Rivers.
Kamfanin man NNPCL ya ƙaryata jita jitar cewa matatar Fatakwal ba ta fata aiki ba kamar yadda wani mutum a Rivers ya fada. Jami'in NNPCL ya fadi gaskiya kan matatar
Mutanen Rivers sun zargi NNPCL da amfani da tsohon mai a matsayin wanda aka tace a matatar Fatakwal. Mutanen sun ce an boye gaskiya ga yan Najeriya.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar Petroleum Products Retail Outlet Owners Association of Nigeria ta fadi matsayarta a kan labarin kara mata farashin fetur.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya fara biya ma'aikata mafi karancin albashin N85,000 kamar yadda ya yi alkawari a baya inda ma'aikatan suka yi godiya.
Kungiyar PETROAN ta ce farashin man fetur a matatar Fatakwal ya kai N1,045 wanda ya fi na Dangote tsada da. N75. Ana sa ran NNPCL zai daidaita farashin
'Yan kasuwar mai sun nuna farin cikin dawowar matatar Fatakwal inda suka ce akwai yiwuwar farashin fetur ya sauka saboda gasa da kuma wadatar man a kasuwa.
Jihar Rivers
Samu kari