Rabiu Kwankwaso
Farfesa Attahiru Jega ya jero matsalolin da INEC ta ke fuskanta da gyaran da za ayi. Ko da an gyara doka zabe, Jega ya ce akwai sauran aiki a gaban hukuma.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya nada Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma'aikata bayan yin murabus din Alhaji Usman Bala daga mukaminsa.
A cewar Haruna Isa Dederi, kudi aka shakawa Alkalai domin a tunbuke Gwamna Abba Kabir Yusuf daga mulki. 'Yan jam'iyyar APC da ake zargi da bada cin hanci
Dattawan Arewa sun yi magana bayan shari’o’in zabe musamman na Kano. Haka kuma tsohon shugaban kungiyar lauyoyi na kasa watau NBA, Olumide Akpata ya koka.
Matan da ke kaunar Abba Gida Gida sun yi zanga-zanga a jiya. Har a kudancin Najeriya, an samu Kwankwasiyya da masoyan Abba da su ka shirya zanga-zanga.
'Yan sanda sun baza dakaru a lunguna da sako a Kano. Masoyan Abba Kabir Yusuf da 'Yan Gawuna Has Arrived ba su iya fita zanga-zangar da su ka yi niyyar yi a Kano ba.
An samu tashin hankali a Kano, yayin da magoya bayan jam'iyyar NNPP suka yi gangamin salloli da addu'o'i duk da gargadin 'yan sanda na kar su yi hakan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tura sakon gargadi ga jam'iyyun APC, NNPP kan shirinsu na gudanar da zanga-zanga a gobe Asabar a birnin Kano.
Kungiyar Amnesty International ta aikawa jami'an 'yan sandan Kano sako na musamman. AI mai kare hakkin jama’a ta ce mutanen Kano su na da damar shirya zanga-zanga
Rabiu Kwankwaso
Samu kari