Rabiu Kwankwaso
Kungiyar Progressive League of Youth Voters ta zargi Rabiu Kwankwaso da rubuta wasika ga 'yan Majalisar Tarayyar NNPP domin caccakar Bola Tinubu kan masarautun Kano.
Jam'iyyar APC a Najeriya ta bayyana shirinta na kwace mulkin Kano da Zamfara ganin yadda gwamnatocin suka rasa inda za su kama bayan shafe shekara daya kan mulki.
Mambobin wasu jam'iyyu 1,648 ne suka sauya sheka zuwa NNPP a jihar Edo a ranar Alhamis 27 ga watan Yunin 2024 inda dan takarar gwamna, Azehme Azena ya karbe su.
Kungiyar matasan Arewa ta AYCF ta zargi ziyarar Rabiu Kwankwaso ga Nasir El-Rufai a matsayin kulle-kullen siyasa saboda zaben 2027 domin kifar da Bola Tinubu.
Jam'iyyar NNPP ta kasa ta kalubalanci hukumar EFCC kan binciken Sanata Rabiu Kwankwaso ba tare da hujjoji ba inda ta ce sanatan mutum ne jajirtacce.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya karbi bakuncin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a wata ziyarar ban girma a gidansa da ke Abuja.
Wani ɗan a mutum Atiku Abubakar mai suna Abdul'aziz Abubakar ya lissafo waɗanda kwata-kwata ba su jin dadin yadda ake gudanar da mulkin APC a kasar.
Babbar kotun Kano ta sanya ranar 11 ga watan Yuli 2024 domin fara zaman sauraron karar da Kwankwaso da wasu mutane 7 suka shigar da hukumar yaƙi da cin hanci EFCC.
Mun tattaro ayyukan da majalisar zartarwa ta jihar kano ta amince da yin su a wannan rana ta asabar 22/6/2024 a karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari