Rabiu Kwankwaso
Jam'iyyar NNPP ta kaddamar da sabon tambarin jam'iyya yayin da ta sha kaye a zaben 2023 da ya gabata bara. An bayyana dalilin sauya tambarin baktatan.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi magana kan korarsa da aka yi a jam'iyyar NNPP inda ya ce babu wanda ya isa bayan su ne gatan jami'yyar.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Ajingi/Albashi/Gaya, Hon. Ghali Mustapha ya caccaki mataimakin kakakin Majalisar, Benjamin Kalu kan nuna wariya.
Shugaban kungiyar Northern Patriotic Alliance Agenda, Agabi Emmanuel ya bukaci jami'an tsaro su sanya ido kan Sanata Rabi'u Kwankwaso a Najeriya.
Jagoran jam'iyyar NNPP kuma dan takarar gwamnan jihar Gombe a zaben 2023, Hon. Khamisu Mailantarki ya yi murabus a yau Laraba 10 ga watan Yulin 2024.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Kano, Abdullahi Abbas ya yi martani mai zafi ga NNPP kan maganganunta game da matsayar Bola Tinubu a rigimar sarautar jihar.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) reshen jihar Kano ta yi watsi da korar da wani tsagin jam'iyyar ya yiwa Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar.
Kungiyar Progressives Front of Nigeria (ProFN) ta gargadi jam'iyyar NNPP da Rabiu Musa Ƙwankwaso kan bata sunan Shugaba Bola Tinubu saboda rikicin masarautar Kano.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, yace Gwamna Abba Kabir da Kwankwaso zasu sha kaye a zaben 2027. Yace suna amfani da rikicin sarauta wurin boye gazawarsu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari