Rabiu Kwankwaso
Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce NNPP za ta rage tasirin APC a Kano a 2027. Ya bukaci magoya baya da su hada kai wajen tabbatar da nasarar jam’iyyar a zaben gaba.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano, ta yi martani ga jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso. APC ta bukaci Kwankwaso farka daga mafarkin da yake yi.
Jagoran kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin rage tasirin jam'iyyar APC a jihar Kano zuwa zaben 2027.
An daura auren 'ya'yan Sanata Rabi'u Kwankwaso, Sanata Barau jibrin, Danjuma Goje, Gwamna Umar Namadi da Gwamnan Delta da sauran 'yan siyasa a 2024.
Jam'iyyar NNPP ta ce tana cigaba da binciken tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr Abdullahi Baffa Bichi kan dakatar da shi a jam'iyya duk da sauke shi.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an kama mawakin siyasa, Idris Danzaki a jiya Laraba 18 ga watan Disambar 2024 a cikin ofishinsa a Kano.
Hon. Musa Iliyasu ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso ne babbar matsalar Kano ba Abdullahi Ganduje ba, yana mai cewa NNPP ta raba kanta da wasu 'yan siyasar jihar.
Wasu daga cikin 'yan APC su ne neman Sanata Kawu Sumaila ya dawo cikin jam'iyyar. AbdulMajeed Danbilki Kwamanda za kwadaitar da Sanata kujerar gwamnan Kano.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan ziyarar da Rabi'u Kwankwaso da Donald Duke suka kai ga Obasanjo a kan siyasar Najeriya. APC ta ce ziyarar ba za ta ba ta tsoro ba
Rabiu Kwankwaso
Samu kari