Rabiu Kwankwaso
Shugabannin NNPP na jihohin Kudu maso Kudu sun musanta raɗe-raɗin da ake cewa rigima ta raba jam'iyyar gida biyu, sun ce Kwankwaso ne jagoran jam'iyya na ƙasa.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya ce zamansa a gidan gyaran hali na tsawon shekaru ya mayar da shi mutumin kirki da koya masa darussa.
Tsagin NNPP karkashin jagorancin Agbu Major ya tabbatar da cewa matakin korar Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya yana nan daram, su ba ƴan jam'iyya bane.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci daliban Kano da ya tura karatu kasar Indiya. Abba ya ce zai cigaba da daukar nauyin dalibai zuwa karatu a ketare.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi murna da 'yarsa, Dr. Aisha ta zama gwarzuwar dalibai a tsangayar karatun likitanci a Jami'ar Nile da ke birnin Abuja.
Shugaban kungiyar 'Citizens Coalition', Kelly Agaba ya magantu kan hadakar jam'iyyun adawa a zaben 2027 inda ya ce Atiku da Obi sun shirya kwace mulkin Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ya tsaya da ƙafarsa wajen yaki da cin hanci da rashawa a jihar Kano. Abba zai ziyarci daliban Kano a kasar Indiya.
Yan siyasa kamar Ali Ndume, Atiku Abubakar, Olusegun Obasanjo Rabi'u Kwankwaso sun rike wuta ga gwamantin Bola Tinubu kan wasu tsare tsaren da ya kawo.
Rahotanni sun ce hukumar EFCC ta kaddamar da binicke kan jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso game da kudin kamfen zaben 2023 a Najeriya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari