Rabiu Kwankwaso
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan Kwankwasiyya na jam'iyyar NNPP a Abuja zuwa APC. Barau ya bukaci hadin kai a APC domin kawo cigaba a Kano.
Jam'iyyar SDP ta karbi wasu matasa a jihar Kano. Galibin matasan sun fito ne daga jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano. 'Yan jam'iyyar AA sun koma SDP a Imo
Gwamnatin jihar Kano, ta koka kam matsalar karancin ruwa da ake.fama da ita a.jihar. Ta zargi gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje da lalata tashoshin samar da ruwa.
Abdullahi Ganduje ya ce APC za ta karɓi Rabi'u Musa Kwankwaso idan ya dawo, yana mai cewa za su taimaka masa domin kar siyasarsa ta mutu murus a inda yake.
Shugaban APC a Kano, Abdullahi Abbas, ya zargi gwamnatin jihar da yaudarar jama'a, ya ce dole APC ta dawo mulki a zabe mai zuwa ta kowane irin hali.
Rikicin cikin gida a NNPP ya kara ta’azzara a Kano, inda manyan jiga-jigan jam'iyyar suka rabu da Kwankwaso, ciki har da Alhassan Rurum da Madakin Gini.
Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya bayyana cewa ba su maraba da Rabiu Musa Kwankwaso a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Buba Galadima ya ce ya kamata Atiku Abubakar ya hakura da takara a 2027. Buba Galadima ya ce El-Rufa'i ba zai jagoranci 'yan adawa ba, ya yi kira ga Bola Tinubu.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso su janye daga takara a 2027, ya ce su da Tinubu da Atiku su bar wa matasa jagorancin Najeriya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari