Rabiu Kwankwaso
Jam'iyyar ADC mao adawa a Najeriya ta bayyana shirin da take yi wajen zabar dan takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Shugaban jam'iyyar PRP na kasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya yi martani kan shigar Rabiu Kwankwaso da Peter Obi jam'iyyar NDC maimakon jam'iyyarsa ta PRP.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi martani kan ficewar tsofaffin 'yan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso zuwa NDC.
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa kuma jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya warware zare da abawa kan rajistar jam'iyyar wadda ake ta shiga cikinta.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyark NDC ta fara shirye-shiryen shiga harkokin siyasar zaɓen 2027 yayin da ta mika tikitin takarar shugaban ƙasa ga shiyyar Kudu.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, Hon. Mai Riga ya zargi shugaban Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso da nuna ƙarfi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar NDC. Kwankwaso ya aika sako ga 'yan Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari