Rabiu Kwankwaso
Ana ta ce-ce-ku-ce game da kudirin da wasu yan Majalisar Amurka suka gabatar wanda ya ambaci Rabiu Kwankwaso a cikin wadanda ake zargi da take hakkin kiristoci.
Kungiyar Kwankwasiyya ta soki gyaran Dokar Zabe da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana gargadi game da tasirin APC da cewa demokratin Najeriya na cikin hadari.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta takaita zirga zirga a jihar Kano a shirin zaben cike gibi da za a yi a karamar hukumar Birni da Ungogo a gobe Asabar.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya taya daukacin al'ummar musulmi na Najeriya da na duniya bisa shigowar watan azumin Ramadan.
Rikicin NNPP na Rabiu Musa Kwankwaso ya tsananta bayan Ahmad Garba Bichi ya bayyana tare da APC, yana jefa magoya bayan Kwankwaso cikin ruɗani mai zurfi.
A labarin nan, za a ji yadda Kashim Shetiima ya shige gaba, manyan APC a ciki da wajen Kano suka karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyya mai mulki.
Majalisar Shari'a ta kasa a Najeriya ta yi Allah wadai da zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf, Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima da manyan Najeriya da suka yi ziyarar jaje a kasuwar Singer.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da dalilin da ya jawo aka sauke makusancin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, Buba Galadima daga mukami.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari