Rabiu Kwankwaso
Rahotanni daga jihar Kano na cewa an baiwa hammata iska tsakanin magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso wadanda aka fi sani da yan kungiya
Za ku ji cewa Mawaki Rarara ya soki Sanata Kwankwaso a wata sabuwar waka. A kwanaki Rarara yayi waka mai suna Kano ta Ganduje ce irin wannan idan za ku tuna.
Uwar jam’iyyar APC ta kasa ta gayyaci Umar Haruna Doguwa ne a matsayin halastaccen shugaban jam’iyyar zuwa taron da mukaddashin shugaban kasa yayi da ciyamomi.
Hukumar EFCC ta kai samame gidan kanin tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bisa zargin an yi safarar motocin makamai da kudaden sata.
Dangantaka tayi tsami tsakanin jiga jigan yan siyasan biyu ne tun bayan ziyarar ta’aziyya da Kwankwaso ya kai ma gwamna Ganduje bayan rasuwar mahaifiyarsa, inda
Wani gungun masu sa ido kan siyasa a jihar Kano kalkashin sunan masu ra'ayin Kwankwasiyya sun baiwa gwamna Abdullahi Ganduje awowi 48.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari