Rabiu Kwankwaso
Za ku ji cewa Wani Hadimin Buhari da ya fito daga Kano yace Kwankwaso bai yi wa al'ummar Kano aikin komai ba a Majalisa. Mai ba Shugaban Kasa Buhari shawara ya tabbatar da cewa Kwankwaso zai sha kashi a zaben 2019
Dazu nan mu ka ji cewa siyasar Kano na neman canza zani bayan da APC ta fara shirin raba Shekarau da Kwankwaso. Idan har Shekarau ya bar PDP, an ragewa Kwankwaso da Jam’iyyar karfi kuma Ganduje zai yi wuya ya sha kasa.
A wani zaben makamancin wannan da Sanata Ben Murray Bruce ya shirya, Atikun ya sake lashewa, inda ya kada Buhari, Dankwambo da Tambuwa, ta hanyar samun kaso 44 na kuri’un, yayin da Buhari ya samu kaso 31, Dankwambo 17 sai Tambuwal
Domin samun dammar kayar da Ganduje cikin sauki, Shekarau ya bar wa kwankwaso zabin fitar da dan takarar gwamna shi kuma ya bayar da mataimaki. Majiyar jaridar ta sanar da ita cewar Kwankwaso na shirin tsayar da mataimakin gwamna
Kun san dai tsohon Gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da wasu manyan ‘Yan Majalisar Kasar su ka tsere daga Jam’iyyar APC su ka dawo asalin Jam’iyyar su ta da watau PDP. An yi bikin jar hula bayan Sanata Kwankwaso ya dawo PDP jiya.
Tun bayan sama da awanni biyar da shugaban majalisar Dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki ya sanar da ficewar wasu gagga gaggan Sanatoci goma sha biyar daga jam’iyyar APC zuwa PDP, sai yanzu aka ji duriyar shugaban kasa Muhammadu
Sanatan Kano na tsakiya watau Rabiu Kwankwaso da wasu manyan Jam'iyyar APC mai mulki sun gana da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari cikin fadar Shugaban kasar na Aso Villa. Shugaban APC Oshimhole yana kokarin hana Kwankwaso barin APC.
Inda yace jam’iyyar APC ta jihar Kano na kokarin tafiya da kowa domin a gudu tare a tsira tare, don kuwa babu jam’iyyar dake son wani dan siyasa ya fita daga cikinta, domin a cewarsa ko da kuri’a daya an cin zabe, kuma ana faduwa
A ranar juma'a da ta gabata ne wasu hotunan tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai ci, Rabi'u Musa Kwankwaso, suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban inda aka hange shi a cikin wata Coci ba tare da jar hularsa sanye a kansa
Rabiu Kwankwaso
Samu kari