Rabiu Kwankwaso
Kwankwaso, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya sanar da cewa Najeriya tana da kudin kula da ‘yan kasarta, bai dace ana aro don biyan albashi ba.
Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya rike mukamai iri-iri a siyasa. A tarihinsa ya taba zama ‘Dan majalisa, Gwamnan Kano, Ministan tsaro, da kuma Sanata.
Manyan jam'iyyun siyasa a kasar nan wato APC da PDP sun yi gagarumin rashi na mambobinsu a jihar Gombe inda suka fice daga cikinsu suka koma NNPP ta Kwankwaso.
New Nigerian People’s Party (NNPP) tana so Buhari Ya Ja-Kunnen Gwamnonin APC. Za a ji cewa dalili kuwa shi ne harin da APC ta kai wa tawagar PDP a jihar Borno.
Dan takaran shugaban kasan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi alkawarin cigaba da kokari don ciyar da Najeriya gabaa.
Kwamitin neman takaran Bola Tinubu yana hangen kuri’un mutanen Arewa maso yamma duk da Rabiu Kwankwaso wanda daga yankin ya fito, yana neman zama Shugaban kasa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yana ganin APC mai mulki tayi kuskure wajen bada tikitin 2023 ta ga wanda bai cancanta ba, yace wannan shi ne babban kuskuren ta.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana irin dadin da ya ji sadda PDP da APC suka ba Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu tikitin takarar 2023.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, yace jam'iyyar APC ta yi kuskure wajen tsayar da ɗan takarar shugaban kasa tunda har ta tsallake gwamna Umahi na jihar Ebonyi.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari