Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce jam'iyyar APC ba ta da wani dalilin tsoro kan hadewar wasu jam'iyyun adawa da ake hasashen yi a zaɓen 2027.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum ya ja kunnen masu amfani da kafafen sada zumunta kan yada labaran karya a kan PDP.
Tsohon dogarin shugaban kasa, Sani Abacha kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Hamza Al Mustapha ya bayyana cewa akwai sauran masu kishin jama'ar Najeriya.
Manyan 'yan siyasa a Najeriya sun fara shiri domin tunkarar zaben 2027 mai zuwa. Ibrahim Shekarau da Salihu Lukman sun fara shirin tunkarar Tinubu a 2027
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya ware Naira biliyan 55 a kan jiragen shugaban kasa a kasafin 2025. 'Yan adawa sun caccaki gwamnatin tarayya kan lamarin.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Abia, Sanata Emma Nwaka, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Sauya shekarsa na zuwa ne bayan ya yi murabus daga PDP.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana rashin jin dadin irin halin kunci da sakon mulkin Bola Ahmed Tinubu ke kafa jefa jama'a a ciki.
Gwamnan jihar Delta, Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, ya ce zai ci gaba da aiki zama a PDP dom amfanin al'ummar jiharsa da cika alkawuran da ya dauka.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai da Manjo Hamza Al-Mustapha da shugaban jam'iyyar SDP da wani jigon PDP sun yi wata ganawa a birnin Abuja.
Jam'iyyar PDP
Samu kari