Jam'iyyar PDP
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan shugaban jam'iyyar PDP na kasa. Ya ce bai da hali mai kyau na jagoranci.
Hukumar zaben jihar Neja ta bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar ranar Asabar, jam'iyyar APC ta lashe duka kujerun ciyamomi 25.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake taso da batun ficewar Alhaji Atiku Abubakar daga jam'iyyar PDP. Ya ce dole ta sanya ya yi hakan.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa zai hada kai da shugabannin APC domin tabbatar da nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya tabbatar da jita-jitar da ake yadawa, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki makonni biyu bayan ya raba gari da PDP.
Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin mamobin PDP da ke goyon bayan mukaddashin shugaban jam'iyyar, Abdulrahman Mohammed sun barke da zanga zanga.
Mataimakin shugaban PDP (Arewa ta Tsakiya), Abdulrahman Mohammed ya karbi ragamar jagorancin NWC a matsayin mukaddashin shugaba yayin da rigima ke kara tsananta.
Jam'iyyar PDP ta tsinci kanta cikin rikici bayan ta dare biyu. Bangarorin biyu sun shirya karbe iko da hedkwatar jam'iyyar da ke babban birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa ya dauki matakin barin PDP ne saboda maslahar jihar Bayelsa da mutanen cikinta, ya ce wasu ba zasu gane ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari