Jam'iyyar PDP
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagun, ya ce babu wani ɗan jam'iyar da ya fi karfin a hukunta shi, yana cewa Wike da wasu zasu ɗanɗana kuɗarsu.
Demola Rewaju ya fadi yadda Nyesom Wike zai yi amfani da PDP wajen taimakawa Tinubu a 2027. Demola Rewaju ya bukaci NWC da NEC su zauna a kan sha'anin Wike.
Mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ta ƙasa sun shiga ganawar gaggawa a Abuja domin nazari kan yarjejeniyar sulhun rikicin siyasar jihar Ribas.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sanya kafa ta yi fatali da yarjejeniya takwas da Shugaba Tinubu ya cimmawa domin warware rikicin Rivers.
Za a ji yadda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ka bi wajen dinke barakar Fubara-Wike. Kusan dai Gwamna, Minista da ‘Yan Majalisa sun samu yadda su ke so.
An bayyana sunayen manyan yan siyasan da suka sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma a tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Legas a yau Talata inda ta tanadi hukunci kan shari'ar da LP da PDP ke kalubalanta.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen gwamna a jihar Edo a zaɓen 2024, Rabaran Andrew Obinyan, ya ayyana kidirinsa na neman zama gwamnan jihar a zaɓe na gaba.
Jam'iyyar PDP ta bayyana gamsuwarta bisa hukuncin kotun ɗaukaka ƙara ma tabbatar da nasarar mambobin majalisar tarayya huɗu da suka fito daga jihar Sakkato.
Jam'iyyar PDP
Samu kari