Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya gargadi yan siyasa da kada su cire tsanin da suka yi amfana da shi domin kai wa ga manyan mukamai.
Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben dan Majalisar Tarayya a jihar Anambra inda ta tabbatar da dan LP, Afam Victor a matsayin wanda ya lashe zaben.
Kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Litinin, 18 ga watan Disamba. Gwamna Fintiri ya aike da sako.
Jam’iyyu da ‘yan takara daukaka sun daukaka kara zuwa Kotun Koli a kan zaben gwamnoni irinsu Kano, Filato, Abia, Delta, Kuros Riba, Ribas, Legas da Sokoto.
Jigon APC, Mista Williams Dakwom, ya bayyana cewa Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato ba zai yi nasara ba a karar da ya daukaka gaban Kotun Koli.
Ana tsaka da rikicinsa da Gwamna Siminalayi Fubara, Wike ya dira birnin Port Harcourt tare da tawaga mai tarin yawa domin yin wani muhimmin abu a jihar.
Wani shugaba a yankin Neja-Delta ya bayyana cewa a yayin da ake tsaka da rikiciɓtsakanin Gwamna Fubara da Nyesom Wike, gwamnan ya so ya hakura da mulki.
Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar Tarayya a jihar Sokoto inda ta rusa zaben Honarabul Yusuf Yabo a mazabar Yabo/Shagari a jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya zargi jam'iyyar PDP da amfani da addini da kuma kabilanci don kawo rudani a jihar kan hukuncin zaben jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari