Jam'iyyar PDP
Sanata Buba Shehu na jam'iyyar APC ya yi kakkausan martani ga gwamnan jiharsa, Bala Mohammed, inda ya zarge shi da jawo yunwa da fatara. ga mutanen Bauchi.
Wani abin fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya tarwatsa sakatariyar jam'iyyar APP da ke yankin Fatakwal a jihar Ribas da tsakar daren wayewar Litinin.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya fito ya yiwa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, wankin babban bargo kan sukar da ya yiwa Bola Tinubu.
Ana fama da tsadar rayuwa, kakakin matasan PDP na kasa, Dare Akinniyi, ya bukaci Tinubu da ya sake duba manufofinsa na tattalin arziki da hada kai da ‘yan adawa.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bode George ya bukaci Bola Tinubu ya fadi gaskiya ga yan Najeriya kan maganar cewa ya dawo da tallafin man fetur a boye.
Sanata mai wakiltar mazabar Delta ta Arewa, Ned Nwoko, ya lashi takobin daukar matakin shari'a kan masu yada karya a kansa, yayin da ya karyata rahoton cewa ya mutu.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ce PDP za ta ba Tinubu daraktan yakin zabe a 2027 idan har ya ci gaba da tafiyar da mulkin Najeriya a haka.
Rikicin jam'iyya ya kara kamari a jihar Benue yayinda aka dakatar wasu daga cikin shugabannin kananan hukumomi da jiga jigan jam'iyya saboda nuna rashin ladabi
Babbar kotun jihar da ke zamanta a Gboko, jihar Benue ta hana jam’iyyar PDP gudanar da babban taron da ta shirya yi a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta, 2024.
Jam'iyyar PDP
Samu kari