Jam'iyyar PDP
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP ta kara faɗawa cikim rigima yayin da tsagin Gwamna Bala Mohammed ya maka ƙara a gaban kotun kan taron NEC.
Bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace yankin Kudu maso Yamma gaba daya, PDP ta ja kunnen shi kan zaben Ondo da za a yi a watan Nuwamba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa APC za ta kwace yankin Kudu maso Yamma domin kara karfin da take da shi.
Kungiyar Kuteb Muslim Development Association (KMDA) ta yi magana kan zargin shirin rushe masallacin Juma'a inda ta shawarci Gwamna Agbu Kefas na Taraba.
Jam'iyyar PDP a jihar Ekiti ta gabatar da rahoto ga kwamitin ladabtarwa bayan binciken tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose inda ya bukaci a kore shi daga jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kaduna ta yi zargin tagka magudi a zaben shugabannin kananan hukumomin da aka yi. Ta ce za ta garzaya kotu neman adalci..
Tsohon gwamnan jihar Rivers ya bayyana kadan daga koma bayan da Atiku ya samu a siyasa, inda yace sam ba zai samu shiga ba a siaysar Najeriya saboda wasu dalibai.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom ya ce babu wani rabuwar kai a jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Damagum ne shugaban kwamitin gudanarwa watau NWC.
Wasu yan siyasa masu ƙarfin fada a ji a yankin Arewacin Najeriya suna kokarin neman yardar Jonathan domin tsayawa zabe a 2027 saboda dakile Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari