Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya bukaci Nyesom Wike da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara su sasanta rikicin siyasar da ke tsakaninsu.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gorantawa Gwamna Siminalayi Fubara bayan tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sake rashin nasara a kotu kwanaki kadan bayan jam'iyyarsa ta fadi zaben gwamnan jihar da aka gudanar a makon jiya.
Babban limamin cocin nan da ya shahara wajen tsoma baki a harkokin siyasa Primate Ayodele ya ce PDP na dab da tasa wani gwamna wanda zai koma wata jam'iyya.
A wannan labarin, za ku karanta cewa jam'iyyar PDP a jihar Akwa Ibom ta bayyana dakatar da yakin neman zaben kananan hukumomi biyo bayan mutuwar matar gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya nemi yafiyar tsohon gwamna, Rashidi Ladoja kan wasu abubuwa da suka faru a baya inda ya ce ba shi da wata matsala da shi.
Ana hasashen jam'iyyar APC za ta taka rawar gani a zabukan jihohin Ondo da Anambra da Osun da Ekiti da za a gudanar kafin babban zaben 2027 mai zuwa.
A cikin wannan rahoton za ku ji cewa, jam'iyyar PDP reshen jihar Adamawa ta bayyana takaicin yadda hukumar zabe ta INEC ta fitar da sakamakon zaben Edo.
Babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci inda ta dakatar da APC da PDP da wasu jam'iyyu guda 19 daga kawo cikas ga hukumar zaben jihar Kano (KANSIEC).
Jam'iyyar PDP
Samu kari