Rikicin PDP
Babban limamin cocin nan da ya shahara wajen tsoma baki a harkokin siyasa Primate Ayodele ya ce PDP na dab da tasa wani gwamna wanda zai koma wata jam'iyya.
Akwai masu shirye shiryen maye gurbin Umar Iliya Damagum daga shugabancin jam'iyyar PDP. Mun yi duba kan 'yan siyasan da za su iya maye gurbinsa daga Arewa.
Akalla gwamnonin PDP shida ne ke adawa da Umar Iliya Damagum. Wasu jiga-jigan jam’iyyar na ganin Damagum ya wuce gona da iri a matsayinsa na shugaban PDP na kasa.
Akalla mutane 10,000 ne da ke goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a ranar Litinin.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
A ranar Asabar da ta wuce ne aka yi zaɓen gwamna a jihar Edo kuma APC ta samu nasara, sai dai aka ganin rikicin Obaseki da wasu ƙusoshi 5 ne ya kada PDP.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta zabi tsohon kwamishina a jihar Kaduna, Edward Percy Masha a matsayin sabon shugabanta bayan gudanar da zabe.
Ranar Asabar za a yi zaben gwamna a jihar Edo na 2024. Rikicin jam'iyya, karfin APC da LP na cikin abubuwa da za su iya jawo PDP ta fadi a zaben gwamna a Edo.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi fatali da karar APP wadda ta nemi a ba da damar maye gurbin ƴan majalisa 27 da suka sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Rikicin PDP
Samu kari