Rikicin PDP
Paul Ibe, mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya ce haɗa kan maoi gidansa Atiku Abubakar da Peter Obi zai kawo karshen mulkin APC.
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
Babbbar jam'iyyar adawa reshen jihar Imo a Kudu maso Yamma ta kori ɗan majalisar wakilan tarayya, Imo Ugochinyere Ikeagwonu bisa zargin rashin ɗa'a.
Kwamitin amintattu na PDP ya nuna damuwarsa kan rashin gudanar da taron NEC na jam'iyyar. Kwamitin na son ganin an kawo karshen rikicin da ya addabi PDP.
Yayin da ake ta surutu kan kudirin harajin Bola Tinubu, ƴan majalisar amintattu wstau BoT na jam'iyyar PDP ta ƙasa sun sa labule yanzu haka a birnin tarayya Sbuja.
Babbar Kotun da ke jihar Rivers da rusa matakin dakatar dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Andoni-Opobo/Nkoro mai suna Awaji-Inombek Abiante.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi ta halatta dakatarwar da aka yi wa mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ali Odefa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Osita Chidoka ya yi murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya inda ya ce ya hakura da siyasa gaba daya.
PDP ta koka kan zargin APC na mata Katsalandan a Kano. Ƙusa a PDP, Aminu Wali ya ce su na sane da rikicin da ke damunta. Amma APC ta musanta zargin da ake mata.
Rikicin PDP
Samu kari