Rikicin PDP
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a inuwar PDP, Segun Sowunmi ya ce shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ne ya jefa jam'iyyar a cikin halin da take ciki.
Kwamitin gudanarwa NWC na PDP ta kasa ya yi watsi da yunkurin wasu na dakatar da shugaban jam'iyyar na Kuros Riba,Venatius Ikem, ya ce zama daram.
Shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ya kara samun goyon baya yayin da ake shirin taron majalisar zartaswa NEC a makon gobe, 28 ga Nuwamba.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
Tsohon kwamishina a jihar Ebonyi, Abia Onyike ya tattara kayansa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki inda ya yabawa salon mukin Gwamna Francis Nwifuru.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya caccaki Gwamna Bala Mohammed kan rashin iya shugabanci da zai hada kan yan PDP inda ya ce babu yadda aka iya da shi.
A karo na biyu, Majalisar jihar Delta ta sake dakatar da mambanta, Hon. Oboror Preyor daga jam'iyyar PDP da ke wakiltar mazabar Bomadi kan nuna rashin da'a.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP reshen babban birnin tarayya Abuja, Alhaji Alhassan Gwagwa ya kwanata dama yana da shekaru 81 a duniya ranar Litinin.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Atiku Abubakar kan wasu malamai da ya yi a kan Bola Tinubu. Gwamnatin tarayya ta ce Atiku na yi wa Bola Tinubu hassada.
Rikicin PDP
Samu kari