Jihar Oyo
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sha alwashin ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na kasa. Ta ce kotu ba ta da hurumin hana ta.
Alaafin na Oyo, Oba Akeem Owoade, ya nada Bilaal Akinola a matsayin sabon babban limamin Oyo bayan shekaru biyu da kujerar ta kasance babu mai rike da ita.
Babbar kotun jihar Oyo mai zama a Ibadan ta umarci shugaban jam'iyyar PDP na lasa, Ambasada Umar Damagum ya ci gaba da shirin taron PDP kamar yadda aka tsara.
Gwamnatin jihar Oyo ta karyata jita-jitar da ake yadawa cewa za ta kakaba haraji a bukukuwan aure, suna da jana’iza, tana mai cewa labarin ƙarya ne.
Adelabu ya ce hadin kai ne zai dawo da APC mulki a Oyo, ya yi alkawarin kammala tashoshin wuta uku, gyaran hanyoyi da hadin kai da TAMPAN da OAPs.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi tsokaci kan sauya sheka da 'yan siyasa ke yi daga PDP zuwa jam'iyyar APC. Ya ce ba ita ba ce mafi muhimmanci ga 'yan Najeriya.
Rundunar ‘yan sandan Oyo ta kama Lawal Faruq da laifin ƙone tsohuwar budurwarsa, Omolola Hassan, a Ibadan bayan soyayyarsu ta mutu. Bincike yana gudana.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bukaci mambobin jam'iyyar PDP da kada su karaya kan yawan ficewar da wasu ke yi. Ya ce jam'iyyar za ta farfado.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi magana kan wanda zai gaje a siyasar 2027. Makinde ya ce wanda zai gaje shi zai iya fitowa cikin jami'ansa da suke tare.
Jihar Oyo
Samu kari