Jihar Osun
Baffan marigayi Laftanar-janar Taoreed Lagbaja mai suna Tajudden ya ce ya yi nadamar nema masa fom na NDA a shekarun baya inda ya ce bai zaci zai mutu yanzu ba.
Wasu manyan jiga jigai da suka sauya sheka daga APC zuwa PDP sun fitar da sanarwa, sun bayyana abin da ya sa suka yanke wannan hukunci na canza sheƙa.
Saboda matsalar lantarki a Najeriya akwai, gwamnonin jihohin Gombe da Osun sun fara ƙoƙarin samar da lantarki domin rage dogaro da gwamnatin tarayya.
Gwamantin Osun ta ayyana kwanaki uku domin zaman makokin rasuwar shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja daga ranar Alhamis.
Jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta fatattaki tsohon gwamna, Ogbeni Rauf Aregbesola daga cikinta kan zargin cin dunduniyarta da kuma ƙaddara ta gida biyu.
Wasu sarakuna sun fara musayar yawu a jihar Osun, ana zargin Oba Ojelabi da neman kwace wasu yankuna da ba nasa ba, an bukaci Gwamna Adeleke ya sa baki.
Gamayyar sarakunan gargajiya a jihar Osun sun jefa wani basarake a matsala bayan zarginsa da neman handame wasu filaye a jihar da ke Kudancin Najeriya.
Mai martaba Ooni na Ife ya bayyana yadda aka fatattake shi a fadar mai martaba Oba na Iwo Abdulrasheed Akanbi. Ooni na Ife ya ce ba zai kara kai masa ziyara ba.
Kayayyakin suna da araha a kasuwar Musulunci da aka bude a garin Osun idan aka kwatanta da sauran kasuwannin Iwo da ke Kudu maso Yammacin kasar nan.
Jihar Osun
Samu kari