Jihar Osun
Kotun zaben gwamnan jihar Osun dake zama a Osogbo ta sallami gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, matsayin gwamnan jihar. Kotun ta baiwa Gboyega Oyetola nasara
Kotu sauraron kararrakin zabe da ke zama a jihar Osun ta bayyana cewa, za ta yanke hukuncin karshe kan zaben gwamnan jihar Osun a ranar 27 ga watan Janairu.
Jam'iyyar All Progress Congress, APC, reshen jihar Osun umurci mambobinta su kama azumin kwana bakwai da addu'o'i don neman Allah ya basu nasara a kotun zabe.
Masu garkuwa da mutane da suka sace wasu manoma biyu da hanyarsu ta dawowa daga gonarsu a Osun sun sako su tare da yan uwansu da suka tsare bayan kai musu N6m.
A yau Gwamnan Osun, Ademola Adeleke ya yi zama Shugaban Najeriya a farko a Aso Rock. Adeleke ya yabi shugaban kasar da cewa gwamnatinsa ta gyara harkar zabe.
Bayanan da muka samu daga jihar Osun sun bayyana cewa wasu mutane dauke da muggan makamai sun tafka ta'a a Ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shetyima a APC.
Mai neman kujerar shugaban kasa, Peter Obi, ya roki yan Najeriya su duba gogewa da kwarewar aiki wurin zaben shugabanni a babbam zabe mai zuwa a Fabrairu .
Samuel Bunmi Jenyo, hadimin gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bada shaida a shari'ar da Gboyega Oyetola da APC suka shigar na kalubalantar nasarar Adeleke
APC tana ganin ta kanta tun da ta rasa mulki a jihar Osun. Gwamna Ademola Adeleke ya bada sanarwar a dawo da motocin da aka karba a baya ba tare da ka’ida ba.
Jihar Osun
Samu kari