Zaben Ondo
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yayinda ake shirin zaben gwamna.
Gwamna Bello shi ne zai jagoranci kwamitin mutum a yayin zaben fidda gwanin takarar gwamnan Ondo na jam'iyyar APC da za a gudanar a ranar Litinin, 20 ga Yuli.
Mun gano dalilin hana Segun Abraham shiga takarar Gwamnan Ondo a APC. Rashin takardun makaranta su ka kawowa ‘Dan takarar cikas ba shirinsa da Bola Tinubu ba.
Alhaji Tumsa ya bayyana cewa sun tantance 'yan takara 12 ta hanyar duba takardun karatunsu da kuma sauraron bayanan da su ka gabatar, sannan ya kara da cewa dan
Shugaban APC a Ondo na zargin Kayode Fayemi da takwaransa Mallam Nasir El-Rufai da kuma ministan sufuri, Rotimi Amaechi da haddasa rikicin jam'iyyar a jihar.
A yayin da jam'iyyar APC za ta gudanar da zaben fidda gwanin takara a ranar 20 ga watan Yuli, a jiya Laraba ne aka tantance gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayyana cewa abun da ya sa wasu 'ya'yan jam'iyyar APC suka sauya sheka zuwa PDP a jihar Ondo ba komai bane face son zuciya.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa mambobin majalisar dokokin jihar Ondo sun fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Ajayi Agboola kan zargi rashin da’a.
Mataimakin gwamnan Jihar Ondo, Ajayi Ogboola ya garzaya kotu domin hana majalisar dokokin jihar tsige shi daga kujerarsa bayan sauya sheka da ya yi daga APC.
Zaben Ondo
Samu kari