Jami'o'in Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai sauya akalar rikon jami’o’in gwamnatin tarayya, inda zai ba gwamnatin jihohi ragamarsu.
Za a ji wani malami fito shafinsa yana cewa: "Na rantse da Allah! Idan gwamnati ba ta biyamu albashinmu na wata shida ba, na bar aikin jami'a kenan har abada!"
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi magana kan bude jami’o’I, ASUU ba ta dauki zaman karshe da aka yi a matsayin taron kwarai ba.
Kungiyar daliban Najeriya sun soma shiri domin kai karar gwamnati saboda kungiyar ASUU ta ki dawowa aiki. Shugaban Kungiyar ta NANS yace babu laifin 'Yan ASUU.
Malaman Jami’a sun ce ba za a bude makarantu ba sai an biya su duka kudin wata 6. Shugaban ASUU yace Ministan ilmi, Malam Adamu Adamu, bai san abin da yake fada
Jami'ar ta fara rajistar daliban aji daya kafin fara yajin aikin ASUU a watan Fabrairu, lamarin da ya kawo tsaiko ga rajistar da ci gaba da karatun zangon.
Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kafa kwamiti da zai gudsnar da bincike kan yadda wasu makudam kuɗin fansho suka sulale a jami'ar KUST Wudil.
Christiana Pam, wata lakcara a Jami'ar Uyo, Jihar Akwa Ibom, ta ce sana'ar sayar da dankali ta runguma domin kula da kanta tun bayan fara yajin aikin ASUU. A r
Jami’an tsaron NSCSC sun kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Quadri Qudus wanda ake zargi da satar wayoyin hannu 21 daga masu neman shiga jami’a a Ilorin.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari