Majalisar dattawan Najeriya
A wannan labarin kakakin majalisar wakilai, Hon.Tajuddeen Abbas ya bayyana cewa karuwar sauyin yanayi ya kara jawo rikicin manoma da makiyaya a kasar nan.
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ningi/Warji a jihar Bauchi ya tsallake rijiya da baya bayan matasan mazaɓarsa sun yi yunkurin kai masa hari yayin ta'azziya.
A wannan labarin za ku ji cewa kwamitin majalisa wakilai da ke sanya ido kan harkokin gidajen gyaran hali da tarbiyya ya ce ba zai lamunci ha'inci ba.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kogi ta fara shirin daukar matakin ladabtarwa kan sanata Dino Melaye biyo bayan sukar da ya yiwa shugabanninta na kasa.
Tsohon sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye ya ce a yanzu PDP ta zama tarihi, inda ya lissafa wadanda ya ke zargi da wargaza jam'iyyar da kuma cafanar da ita.
Mataimakin shugaban majalisa, Sanata Barau I Jibrin ya ce gwamnati ta na iya kokarin tallafawa talakawa, amma daidaikun mutane su na hana ruwa gudu.
Ƙungiyar tsofaffin tsagerun Neja Delta sun aika da sakon gargadi ga masu kiraye-kirayen ganin an tsige shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
Yan majalisar kasar nan sun bukaci rundunar yan sanda ta janye tuhumar ta'addanci da ta ke yiwa shugaban NLC, Joe Ajaero, tare da bayyana tsoron dawowar zanga-zanga.
Tsohon sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, sanata Ishaku Abbo, ya bayyana cewa albashin da ake biyan sanatoci ya yi kadan. Ya kawo kwararan dalilansa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari