Majalisar dattawan Najeriya
Ciyaman din Okehi da ke jihar Kogi ya sanya dokar hana fita a fadin karamar hukumar, saboda barazanar tsaro. An dauki matakin ne gabanin zuwan Sanata Natasha.
Sanatar Kogi ta Tsakiya da majalisar dattawa ta dakatar, Natasha Akpoti Uduaghan ta bayyana cewa babu gaskiya a labarin cewa ta fasa zuwa gida hutun Sallah.
Mazauna Kogi ta Tsakiya sun bukaci a yi wa Sanata Natasha kiranye. Ka'idojin INEC sun nuna cewa za a kada kuri'ar kwace kujerar sanatar a cikin kwanaki 90.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ziyarci mataimakin shugaban majalisar dattawa kan kisan da aka yi wa 'yan Arewa. Ya yi masa ta'aziyya kan lamarin.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya nuna aniyarsa ta sake neman takarar kujerar sanata a zaben 2027.
Kungiyar sanatocin Arewa karkashin Sanata Abdul'aziz Yar'adua ta yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa ƴan Arewa a jihar Edo, sun nemi adalci.
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin, ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi matafiya 'yan Arewa a jihar Edo.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin kirkirar sabbin kananan hukumomi, ciki har da Bende ta Arewa, Ughievwen, da Ideato ta Yamma, da wasu muhimman kudirori.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan, Benjamin Kalu ya karanto wasikar sauya shekar ƴar majalisar YPP, Clara Nnabuife saboda abin da ta kira nuna mata wariya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari