Yaran masu kudi
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
Alhaji Aliko Dangote ya shiga jerin mutum 100 masu aikin jin kai na duniya, yana kashe dala miliyan 35 a shekara wajen ayyukan inganta ilimi da kiwon lafiya.
Hukumasr EFCC ta kama E-Money da Aisha Achimugu bisa zarge-zargen laifukan kudi daban-daban, ciki har da watsa kudade da karya dokar musayar kudi.
Wata 'yar Najeriya mai shekaru 25 da ke rayuwa a Birtaniya ta bayyana miliyoyin da take kashewa kan kudin haya, wuta da ruwa da sauransu a kowane wata.
Aliko Dangote; Femi Otedola, shugaban kamfanin First HoldCo, da wasu 'yan Najeriya hudu, sun shiga jerin bakaken fata mafi kudi a duniya a shekarar 2025.
Gwamnatin Birtaniya ta fitar da jerin kadarorin da wasu 'yan Najeriya 60 suka mutu suka bari, kuma har yanzu babu wani magajinsu da ya je ya karɓe su.
Kasuwar hada-hadar ta NGX ta fuskanci koma baya, inda masu hannun jari suka tafka asarar N1.4tn. Duk da haka, masana na ganin dama ce ta sayen hannun jari da araha.
Aliko Dangote ya samu sabon matsayin cikin jerin masu kudin duniya, Ya dawo na 86 daga na 144 a duniya. Dangote ya shiga cikin masu kudin duniya 100.
Bill Gates ya bayyana rabuwarsa da Melinda a matsayin kuskuren da ya fi nadamar yi a rayuwarsa. Duk da haka, ya ce suna haɗuwa don kulawa da 'ya'yansu da jikoki.
Yaran masu kudi
Samu kari