Yaran masu kudi
Mai kudin duniya watau Elon Musk ya na da dukiyar ta kusa kai Dala biliyan 450. A zamanin nan, ba a taba samun labarin mutumin da ya tara Dala biliyan 400 ba.
Bankuna a jihar Nasarawa sun rage cire kudi, wanda ya jawo masu POS ke caji mai tsada. Jama'a sun fara korafi yayin da suke fuskantar wahala saboda karancin kudi.
Faduwar Naira ta rage darajar dukiyar Abdulsamad Rabiu BUA daga dala biliyan 8.2 zuwa dala biliyan 4.5. Matsayinsa ya sauka a Najeriya, Afirka, da duniya.
Naira ta ƙaru zuwa N1,500 kan dala, tare da taimakon EFEMS, wadatar kudin daga 'yan ƙetare, da sha'awar masu saka jari kan tattalin arzikin Najeriya.
Ana tsammanin samun canjin farashin siminti a Najeriya yayin da wani babban kamfanin China ya saye hannayen jarin kamfanin Lafarge Afrika kan $838.8m.
Farfesa kabiru Dandago ya bukaci a kara haraji kan masu kudi, maimakon VAT. Ya ce hakan zai rage gibin arziki tare da samun karin kudaden gwamnati.
Mai kuɗin duniya na bakwai Warren Buffett ya yi kyautar $1.1b kudin da ya haura Naira tiriliyan daya. Warren Buffett ya ce ya san mutuwa na daf da isowa gare shi.
Wani kamfanin Texas ya gwangwaje fitaccen mawakin Najeriya, David Adeleke (Davido) da kyautar sabuwar motar da kimarta ya kai N210m. Davido zai ba marayu tallafi.
Hukumar Inshorar Bankuna ta Najeriya (NDIC) ta sanya 4 ga watan Disamba, 2024 matsayin ranar da za ta sayar da kadarorin bankin Heritage. Ana neman masu saye.
Yaran masu kudi
Samu kari