Malaman Izala da darika
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya amsa kira wajen cire darduma mai dauke da sunan 'Muhammadu' da ake takawa a fadarsa. Mutane sun yaba masa sosai.
Malaman addini sun bukaci sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya cire darduma mai dauke da sunan Muhammadu da aka ce yana takawa saboda girmama Annabi.
Babban malamin addinin Musulunci a jihar Filato ya rasu. Sheikh Zakariyya Adam Alhassan Jos ya kasance mai shiga kauyukan Fulani a Arewa domin yin wa'azi.
Gwamnatin tarayya ta ba da hutun ranar Litinin, 16 ga watan Satumba, 2024 domin murnar zagayowar bikin Maulidin Annabi SAW wanda wasu Musulmai ke yi.
An maido wani bidiyon Sheikh Kabir Gombe yana yabon gwamnatin APC a 2023. Jama’a sun yi ca a kan malamin addinin musuluncin lura da halin da aka shiga.
Idan ba a samu gawa ba ko ta yi wahalar samuwa ga yadda ake sallar janazar da ba gawa (Salatul gha'ib). Mun kawo muku hukuncin sallar janazar da ba gawa a Musulunci
Tsohon Ministan sadarwa da tattalin arziki, Farfesa Ali Isa Pantami ya yi Allah wadai da kisan gillar da yan ta'adda su ka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya hau mimbari, ya yi maganar zancen rabawa malamai N16m a Abuja, ya jaddada darajar malamai ta fi karfin a biya su cin hanci.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bayyana makomar shugabannin da ke barin talakawansu cikin yunwa domin akwai sakayya.
Malaman Izala da darika
Samu kari